Gobarar tanka ta jawo konewar motoci 12

Faduwar wata tanka dauke da man fetur a garin Zuba da ke yankin Abuja ta haddasa konewar motoci 12 bayan da wuta ta tashi.