Gobe za a daura auren zawarawa dubu a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala shirye-shiryen da suka kamata don aurar da wasu zawarawa dubu a jihar a matsayin kashi na uku na bikin da ta saba shiryawa