Gobe za a fara gasar kwallon Polo na Katsina

A gobe Asabar ne za a fara gudanar da wasan kwallon dawaki,wato Polo na shekara ta 2016 a filin wasan dawaki na tunawa da Sarkin Katsina Sa Usman Nagogo.