Gubar dalma ta sake bayyana a Zamfara
Masu bincike sun gano cewa sakamakon ci gaba da hakar ma’adinai da rashin kulawa wasu yara sun sake kamuwa da cutar nan ta gubar dalma a Jihar zamfara.