Guragu sun yi zanga-zanga saboda hana hawa babur a Legas

Mafi akasarin guragun sun bar sana’ar bara sun kama tukin babur mai kafa uku, amma yanzu an hana su, sun ce hakan zai shafi rayuwarsu ta yau da kullum, inda da damansu zasu koma sana’ar su ta baya wato bara. Yawan cin su suna tukin babur mai kafa uku ne a yankunan CMS da TBS […]

Guragu sun yi zanga-zanga saboda hana hawa babur a Legas

Mafi akasarin guragun sun bar sana’ar bara sun kama tukin babur mai kafa uku, amma yanzu an hana su, sun ce hakan zai shafi rayuwarsu ta yau da kullum, inda da damansu zasu koma sana’ar su ta baya wato bara.

Yawan cin su suna tukin babur mai kafa uku ne a yankunan CMS da TBS da Obalende, wuraren da dokar  gwamnatin Legas ta shafa.

Lokacin da guragun ke zanga-zangar yau Juma’a a Legas