Gwamatin Tarayya da jihohi 19 za su kashe tiriliyan 14 a shekarar 2018
Wani bincike da Aminiya ta gudanar ya gano cewa gwamnatin tarayya da ta jihohi 19 suna shirin kashe Naira tiriliyan 14 da digo biyar a shekara mai zuwa.