Kananan Labarai• Created October 19, 2012 23:09
Gwamna Gaidam ya bada tabbacin inganta tsaro a Yobe
Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya bada tabbaci ga al’ummar Damaturu da sauran sassan jihar cewa, gwamnatinsa za ta ci gaba da samar da abubuwan more rayuwa da tsaro mai inganci don dawo da walwalar jama’a kamar yadda take a baya.