Kananan Labarai• Created February 28, 2013 23:50
Gwamna Gaidam ya nemi Gidauniyar Sardauna ta nemo hanyar sasanta rikice-rikice a Arewa
Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya roki shugabannin Gidauniyar Tunawa da Sardauna su samar da wasu hanyoyin da za a rika bi don sasanta rikice-rikicen da ka iya tasowa a tsakanin al’ummar Arewa.