Gwamna Ganduje ya nada Ali Makoda shugaban ma’aikata

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya nada tsohon Kwamishinansa na Muhalli Ali Makoda, a matsayin shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin jihar. Sakataren watsa labarai na Gwamnan jihar Kano, Abba Anwar ne ya sanar da hakan yau. Gwamna Ganduje, ya taya sabon shugaban ma’aikatan jihar murnar samun wannan mukamin.

Gwamna Ganduje ya nada Ali Makoda shugaban ma’aikata

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya nada tsohon Kwamishinansa na Muhalli Ali Makoda, a matsayin shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin jihar.

Sakataren watsa labarai na Gwamnan jihar Kano, Abba Anwar ne ya sanar da hakan yau.

Gwamna Ganduje, ya taya sabon shugaban ma’aikatan jihar murnar samun wannan mukamin.