Gwamna Masari ya yi kasafin Biliyan 200 na 2019

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 200 a gaban Majalisar Dokokin jihar a matsayin kasafin kudin badi. Da yake gabatar da kasafin kudin, Gwamna Masari ya ce taken kasafin kudin shi ne: Karfafa Gwiwa. A yau Litinin ne ya gabatar da wannan kasafi.

Gwamna Masari ya yi kasafin Biliyan 200 na 2019

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 200 a gaban Majalisar Dokokin jihar a matsayin kasafin kudin badi.

Da yake gabatar da kasafin kudin, Gwamna Masari ya ce taken kasafin kudin shi ne: Karfafa Gwiwa.

A yau Litinin ne ya gabatar da wannan kasafi.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa