Gwamna ya yi zaman sulhu tsakanin manoma da makiyaya a Ibadan

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi ya ce Allah ne Ya yi nufin al’umma su zama a cakude da juna a tsakanin al’ummomin manoma (Yarbawa) da Fulani (makiyaya) da suka dade suna mu’amalar kasuwanci da auratayya a tsakaninsu a jihar.