Gwamnan Abiya na rabar da kananzir kyauta don sake zabarsa
Gwamnan jihar Abiya Dakta Okezie Ikpeazu yana rabar da kyautar kananzir a jihar da nufin samun kuri`ar ‘yan jihar a zabensa na takarar Gwamna da yake yi karo na biyu da za a ranar 9 ga Maris 2019. Gwamnan jihar ya bada umarnin rarraba kananzirin a wata sabuwar tankar mai mai rubutun Okezie Ikpeazu/Ude Oko […]
Gwamnan jihar Abiya Dakta Okezie Ikpeazu yana rabar da kyautar kananzir a jihar da nufin samun kuri`ar ‘yan jihar a zabensa na takarar Gwamna da yake yi karo na biyu da za a ranar 9 ga Maris 2019.
Gwamnan jihar ya bada umarnin rarraba kananzirin a wata sabuwar tankar mai mai rubutun Okezie Ikpeazu/Ude Oko Chukwu da ke nuna alamar kamfen ga ‘yan jihar.
