Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yabawa Dankwambo kan nada sabon Sarkin Dukku

Gwamnan Babban Bankin Najeriya Malam Sanusi Lamido Sanusi, ya yaba wa Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo, kan nada tsohon Kwanturolan Bankin Shiyyar Kano, Alhaji Abdulkadir Haruna Rasheed a matsayin sabon Sarkin Dukku.