Gwamnan Bauchi ya kaddamar da shirin dasa bishiyoyi
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya kaddamar da gangamin dasa bishiyoyi a jihar. Gwamna Bala Muhammad lokacin da yake dasa bishiyoyi a jihar. Hoto daga Balarabe Alkassim, Bauchi,
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya kaddamar da gangamin dasa bishiyoyi a jihar.


Gwamna Bala Muhammad lokacin da yake dasa bishiyoyi a jihar. Hoto daga Balarabe Alkassim, Bauchi,