Gwamnan Kaduna ya fara raba bashin babura da motoci ga ’yan kasuwa
A kokarin gwamnatin Jihar Kaduna na samar da aikin yi ga jama’a, Gwamna Mukhtar Ramalan Yero ya rabar da babura masu kafa uku da motoci