Gwamnan Kano ya raba wa Kwamishinoninsa 19 ma’aikatu
Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19

Gwamnan Kano ya rantsar da sabbin Kwamishinoni
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Litinin ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19.
An rantsar da su ne a fadar gwamnatin Jihar, inda aka rarraba musu ma’aikatun da za su yi aiki a ciki.
Ga cikakkun ma’aikatun:
Kwamared Aminu Abdulsalam – Ma’aikatar Kananan Hukumomi
Haruna Umar Doguwa – Ma’aikatar Ilimi
Ali bukar Makoda – Ma’aikatar Ruwa
Dr. Abubakar Labaran yusuf – Ma’aikatar Lafiya
Injiniya Marwan Ahmad – Ayyuka da Gidaje
Barista Haruna Dederi – Ma’aikatar Shari’a
Dr. Yusuf Kofarmata – Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi
Nasiru sule Garo – Ma’aikatar Muhalli
Injiniya Muhammad Diggol – Ma’aikatar Sufuri
Abbas Sani Abbas – Ma’aikatar Ciniki da Zuba Jari
Hamza Safiyanu – Ma’aikatar Raya Karkara
Dr. Danjuma Mahmoud – Ma’aikatar Noma
Musa Sulaiman Shanono – Ma’aikatar Kasafi da Tsare-tsare
Haj. Ladidi Garko – Ma’aikatar Al’adu da Yawon Bude Ido
Adamu Ali Kibiya – Ma’aikatar Kasa da Safiyo
Tajuddeen Othman – Ma’aikatar Kimiyya da Fasaha
Baba Halilu Dantiye – Ma’aikatar Yada Labarai
Sheik Tijjani Auwal – Ma’aikatar Harkokin Addini
Aisha Lawal – Ma’aikatar Harkokin Mata