Gwamnan Kogi ya kori Kwamishina

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya kori Kwamishinan al’adu na jihar Arome Adoji. Sakataren Gwamnatin jihar Folashade Ayoade Arike, ne ya fitar da sanarwar korar Kwamishinan inda aka maye gurbinsa da Dakta Paul Ugbede Ebije. Zuwa yanzu ba a bayyana dalilin korar kwamishinan ba.

Gwamnan Kogi ya kori Kwamishina

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya kori Kwamishinan al’adu na jihar Arome Adoji.

Sakataren Gwamnatin jihar Folashade Ayoade Arike, ne ya fitar da sanarwar korar Kwamishinan inda aka maye gurbinsa da Dakta Paul Ugbede Ebije.

Zuwa yanzu ba a bayyana dalilin korar kwamishinan ba.