Gwamnan Zamfara ba dan jihar bane- Sanata Marafa

Sanata Kabiru Marafa, dan Jam’iyyar APC mai wakiltar Jihar Zamfara a Majalisar Dattawa ya shaidawa majalisar cewa Gwamnan Jihar, Abdulaziz Yari ba dan jihar bane Gwamna Yari da Sanata Marafa suna takun saka ne a kan wanda Shugaba Buhari ya aiko domin a tabbatar da shi a matsayi kwamishinan zabe na jihar, inda gwamnan ya […]

Gwamnan Zamfara ba dan jihar bane- Sanata Marafa


Sanata Kabiru Marafa, dan Jam’iyyar APC mai wakiltar Jihar Zamfara a Majalisar Dattawa ya shaidawa majalisar cewa Gwamnan Jihar, Abdulaziz Yari ba dan jihar bane

Gwamna Yari da Sanata Marafa suna takun saka ne a kan wanda Shugaba Buhari ya aiko domin a tabbatar da shi a matsayi kwamishinan zabe na jihar, inda gwamnan ya ce bai aminceba domin ba dan Zamfara bane, shi kuma Sanata Marafa ya ce ya amince a tabbatar da shi.