Gwamnati ta bukaci Dangote ya kammala matatar mansa kafin shekarar 2019

Gwamnatin Tarayya ta ce kudurinta na kawo karshen karancin mai a watan Disamban shekarar 2019 ya dogara ne kacokan kan matatar man Dangote. Karamin Ministan Mai da Albarkatun Kasa, Mista Ibe Kachikwu wanda ya ziyarci matatar man Dangote da ke unguwar Lekki a Jihar Legas ya bayyana cewa gwamnati a shirye take ta taka rawar […]

Gwamnati ta bukaci Dangote ya kammala matatar mansa kafin shekarar 2019

Gwamnatin Tarayya ta ce kudurinta na kawo karshen karancin mai a watan Disamban shekarar 2019 ya dogara ne kacokan kan matatar man Dangote.

Karamin Ministan Mai da Albarkatun Kasa, Mista Ibe Kachikwu wanda ya ziyarci matatar man Dangote da ke unguwar Lekki a Jihar Legas ya bayyana cewa gwamnati a shirye take ta taka rawar da ta dace don ganin aikin matatar ya kammala cikin lokaci.