Gwamnati ta dakatar da shugaban hukumar hada-hadar hannayen jari

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shugaban hukumar hada-hadar hannayen jari ta kasa, Mista Mounir H. Gwarzo daga mukaminsa kan zarge-zargen cin hanci da rashawa. Ministar Kudi, Misis Kemi Adeosu a sanarwar da ta sanya wa hannu ranar Larabar da ta gabata ta ce an dakatar da Gwarzo ne don a samu damar yin bincike kan […]

Gwamnati ta dakatar da shugaban hukumar hada-hadar hannayen jari

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shugaban hukumar hada-hadar hannayen jari ta kasa, Mista Mounir H. Gwarzo daga mukaminsa kan zarge-zargen cin hanci da rashawa.
Ministar Kudi, Misis Kemi Adeosu a sanarwar da ta sanya wa hannu ranar Larabar da ta gabata ta ce an dakatar da Gwarzo ne don a samu damar yin bincike kan zarge-zargen cin hanci da almundahana da ake yi masa.

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50