Gwamnati ta fara binciken Jonathan kan hare-haren bam a Neja-Delta

Gwamnatin Tarayya ta fara bincike kan yiwuwar hannun tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan kan yawaitar kai hare-haren bam da ake kai wa bututun mai da gas a yankin Neja-Delta lamarin da kawo barazana ga tattalin arzikin kasar nan.