Gwamnati ta girke jami’an tsaro a fadar Sarkin Kano

Rahotanni zna bayyana cewa, a yanzu haka an girke jami’an ‘yan sanda kewaye da fadar Sarkin Kano da gidajen manyan majalisar sarakunan jihar. Wakilan ya bayyana mana cewa, akallam motocin ‘yan sanda 10 aka girke a fadar sarkin da ke Kofar Kudu, an kuma tura wasu motoci ‘yan sanda 10 a gidan shugaban ma’aikatan Sarkin […]

Gwamnati ta girke jami’an tsaro a fadar Sarkin Kano

Rahotanni zna bayyana cewa, a yanzu haka an girke jami’an ‘yan sanda kewaye da fadar Sarkin Kano da gidajen manyan majalisar sarakunan jihar.

Wakilan ya bayyana mana cewa, akallam motocin ‘yan sanda 10 aka girke a fadar sarkin da ke Kofar Kudu, an kuma tura wasu motoci ‘yan sanda 10 a gidan shugaban ma’aikatan Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi da ke hanyar Iyaka.