Gwamnati Tarayya ta kare matakinta na amfani da Dala biliyan daya domin yakin Boko Haram

Ministan Yada Labarai da Al’adu da Yawon Bude Ido, Lai Muhammed, ya ce kace-nacen da wasu ke yi kan amincewa da karbo bashin Dala biliyan daya don yakar kungiyar Boko Haram da sauran laifuka a kasa bashi da amfani. Ministan ya kara da cewa Naira biliyan za a yi amfani da shi ne wajen yaki […]

Gwamnati Tarayya ta kare matakinta na amfani da Dala biliyan daya domin yakin Boko Haram

Ministan Yada Labarai da Al’adu da Yawon Bude Ido, Lai Muhammed, ya ce kace-nacen da wasu ke yi kan amincewa da karbo bashin Dala biliyan daya don yakar kungiyar Boko Haram da sauran laifuka a kasa bashi da amfani.

Ministan ya kara da cewa Naira biliyan za a yi amfani da shi ne wajen yaki da matsalolin da suka shafi tsaro kamar su yaki da Boko Haram, masu fasa kaurin man fetur, masu satar mutane, sayo makamai da dai sauransu.

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50