Gwamnati za ta binciki kwangilar yashe kogin Kalaba
Manajan Daraktar Hukumarr Kula da Tashoshin Ruwa ta Najeriya (NPA) Hajiya Hadiza Bala Usman ta bayyana niyyarta ta bincikar kwangilar aikin yashe kogin Kalaba a wani mataki na nuna rashin gamsuwa da yadda aikin ke tafiyar hawainiya duk da dimbin kudin da aka kashe a kansa.