Gwamnati za ta ci gaba da ba kungiyoyin addini goyon baya –Namadi
Mataimakin Shugaban kasa Alhaji Muhammad Namadi Sambo ya ce Gwamnatin Tarayya za ta ci gaba da ba kungiyoyin addini da sauran kungiyoyin da suke gudanar da ayyukan alheri goyon baya.