Gwamnati za ta gudanar da taro kan rikicin makiyaya da fulani

Gwamnatin tarayya na shirin shirya taron yanki na kasashen renon Ingila don tsara hanyayin da za a kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a kasashen.   Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdulrahman Dambazau shi ne ya bayyana haka yayin da ya kai ziyara ga shugaban kungiyar Ecowas, Marcel De Souza don ya tattauna da shi kan […]

Gwamnati za ta gudanar da taro kan rikicin makiyaya da fulani

Gwamnatin tarayya na shirin shirya taron yanki na kasashen renon Ingila don tsara hanyayin da za a kawo karshen rikicin makiyaya da manoma a kasashen.
 
Ministan Harkokin Cikin Gida, Abdulrahman Dambazau shi ne ya bayyana haka yayin da ya kai ziyara ga shugaban kungiyar Ecowas, Marcel De Souza don ya tattauna da shi kan taron.
 
Dambazau ya bayyana cewa rikicin yana kara yaduwa a kasahen kungiyar saboda haka ya zama wajibi a dauki matakan da suka dace don kawo karshen rikicin.


’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno