Gwamnatin Amurka tana taimaka wa Musulunci – Sheikh Auwal Muhammad

Sheikh Auwal Muhammad, malamin addinin Musulunci ne da ke zaune a kasar Amurka, yana yada addinin Musulunci. Aminiya ta samu tattaunawa da shi a makon jiya, inda ya halarci taron wa’azin jihohin Kurmi da kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta gudanar. Ga yadda hirar ta kasance: