Gwamnatin APC a sikeli: Ana matsa min kan in karya darajar Naira – Buhari
A jibi ne gwamnatin Jam’iyyar APC ta Shugaba Muhammadu Buhari za ta cika shekara daya a gadon mulki. Aminiya ta tattauna da Shugaban kasar kan halin da ake ciki, inda ya ce kada a dauka shi kadai yake gudanar da mulkin kasar nan, kuma har yanzu ana ta matsa masa kan ya karya darajar Naira […]

A jibi ne gwamnatin Jam’iyyar APC ta Shugaba Muhammadu Buhari za ta cika shekara daya a gadon mulki. Aminiya ta tattauna da Shugaban kasar kan halin da ake ciki, inda ya ce kada a dauka shi kadai yake gudanar da mulkin kasar nan, kuma har yanzu ana ta matsa masa kan ya karya darajar Naira duk da cewa bai ga alfanun karyata da aka yi a baya ba.