Gwamnatin Bauchi ta zabi sabon Akanta-Janar
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya zabi Alhaji Abubakar Sa’idu Abubakar a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Sakataren Gwamnatin jihar Alhaji Mohammed Nadada Umar, ne sanar da hakan. Abubakar zai maye gurbin tsohon Akanta Janar na jihar Yusuf Ibrahim Gokaru wanda ya yi ritaya kwanan nan.
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ya zabi Alhaji Abubakar Sa’idu Abubakar a matsayin sabon Akanta Janar na jihar.
Sakataren Gwamnatin jihar Alhaji Mohammed Nadada Umar, ne sanar da hakan.
Abubakar zai maye gurbin tsohon Akanta Janar na jihar Yusuf Ibrahim Gokaru wanda ya yi ritaya kwanan nan.