Gwamnatin Bauchi za ta sake fasalin kasafin kudinta
Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayyana kudirinta na sake fasalin kasafin kudin jihar a shekara mai zuwa domin ya kasance an samu ci gaban ayyukan raya kasa don inganta jin dadi da walwalar jama’a.