Gwamnatin Benuwai ta saki shanu 187 da aka rike

Gwamnatin jihar Benuwai ta sake sakin shanu 187 ga masu su, wanda suke hannun jami’an tsaro na dabbobi da ke biranan Makurdi babban birnin jihar. Majiyarmu ta gano cewa, wannan shi ne karo na biyu da ake tsare dabbobin da suke shiga wurin da aka kafa doka a biranan jihar, a cikin mako guda an […]

Gwamnatin Benuwai ta saki shanu 187 da aka rike

Gwamnatin jihar Benuwai ta sake sakin shanu 187 ga masu su, wanda suke hannun jami’an tsaro na dabbobi da ke biranan Makurdi babban birnin jihar.

Majiyarmu ta gano cewa, wannan shi ne karo na biyu da ake tsare dabbobin da suke shiga wurin da aka kafa doka a biranan jihar, a cikin mako guda an tsare shanu 105 inda kwanaki kadan aka baiwa wadanda suka mallake su.

Kwamishinan noma na jihar Benuwai Hyacinth Nyakuma ne sanar da hakan a Makurdi lokacin da yake mika dabbobin ga wadanda suka malleke su.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta