Kananan Labarai• Created January 18, 2013 07:13
Gwamnatin dankwambo ce kadai ta bullo da ba tsofaffi magani kyauta a Gombe – Kwamishina
Kwamishinan Lafiya na Jihar Gombe Dokta Kennedy Ishaya ya bayyana cewa gwamnatin jihar a karkashin Gwamna Ibrahim Hassan dankwambo ce kadai gwamnati da ta ba da kulawa ta musammam ga tsofaffi a jihar.