Gwamnatin Jigawa ta kafa kwamatin aurar da zawarawa

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya kafa kwamitin yi wa zawarawa da marayu aure a jihar a kokarin gwamnatinsa na hana yaduwar badala a jihar.