Gwamnatin Jigawa ta karrama Alhaji Ali Kwara
Gwamnatin Jihar Jigawa ta karrama fitaccen mai kama barayin nan Alhaji Ali kwara wanda ya shafe shekara 18 yana taimaka wa gwamnatin jihar wajen yaki da miyagu da suke shiga jihar suna yin fashi da makami ko garkuwa da mutane.