Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da harkar acaba

Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da sana’ar acaba a cikin birnin Kano da kewaye har sai sun yi rajista kamar yadda gwamnatin ta tsara.