Gwamnatin Jihar Sakkwato da ta Jamhuriyyar Nijar za su gina makarantu

Gwamnatin Jihar Sakkwato qarqashin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal da ta Jamhuriyyar Nijar za su haxa hannu wajen gina makarantun boko da za su samar da ilimi ta hanyar jadawalin Ingilishi da Faransanci.