Gwamnatin Kaduna ta mika shanun sata 460 ga masu su
A makon jiya ne gwamnatin Jihar Kaduna ta mika wa wadansu Fulani shanu 460 da aka sace musu a garin Jere da ke jihar bayan kwato su daga hannun barayin shanun.