Gwamnatin Kano ta bada hutun murnar sabuwar shekara

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da hutun aiki a ranar Talata domin murnar sabuwar shekarar musulunci ta hijira. A gobe talata ce, za ta kama daidai da 1 ga watan Muharram, shekarar 1440 bayan hijirar Annabi Muhammad Tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi.

Gwamnatin Kano ta bada hutun murnar sabuwar shekara
Gwamnatin Kano ta bada hutun murnar sabuwar shekara

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da hutun aiki a ranar Talata domin murnar sabuwar shekarar musulunci ta hijira.

A gobe talata ce, za ta kama daidai da 1 ga watan Muharram, shekarar 1440 bayan hijirar Annabi Muhammad Tsira da amincin Allah su tabbatar a gare shi.