Gwamnatin Kano ta nemi jama’a su rika daukar rainon marayu
Gwamnatin Jihar Kano ta nanata bukatar da ke akwai na al’umma su rika daukar rainon marayu don kyautata rayuwarsu.