Gwamnatin Nepal ta hana amfani da sunan Turanci a makarantun sakandare
Gwamnatin kasar Nepal ta hana makarantun sakandare kakaba wa kansu sunayen Yammacin Turai, wadanda suka hada da ”, “White House” da “NASA,” don gudun asarar al’adun Nepal a tsarin ilimin kasar.