Gwamnatin Sakkwato za ta aurar da zawarawa da ‘yan mata 145

A makon da ya gabata ne aka fara tantance mutan da za a aurar a karkashin kulawar  kungiyar auren sunna ta jihar Sakkwato, in da gwamnatin jihar Sakkwato za ta dauki nauyin bikin.