Gwamnatin Tarayya ce za ta kula da kudin jihohin dokar ta-baci
Gwamnonin jihohin Adamawa da Yobe da Borno za su rika karbar umarni ne kai tsaye daga shugaban kasa Goodluck Jonathan