Kananan Labarai• Created April 18, 2013 14:42
Gwamnatin Yobe ta kafa dokar hana walwala a daukacin jihar
Ga dukkan alamu tabarbarewar harkokin tsaron da ya dabaibaye Jihar Yobe a baya da ya shafi manyan biranen jihar da suka hada da Damaturu da Potiskum da Gashuwa da Yadin Buni da Fika da makamantansu