Gwamnoni za su iya kawo karshen hare-haren Boko Haram – Adamu Ciroma
Tsohon Minsitan Kudi Malam Adamu Ciroma ya ce za a iya kawo karshen hare-haren da suka addabi wasu sassan Arewa matukar gwamnonin jihohin da abin ya shafa suka bi hanyoyin samar da zaman lafiya