Hada da ita

Wani sabon ango ne matarsa ta bata masa rai, sai ya kawo kara wurin mahaifinsa, ya ce masa: “Baba, mata dai shegu ne, amma ban da innata.” To ashe shi ma baban nasa yana shan wahala wajen innar yaron, sai ya ce mata: “Hada da ita shegiya, akwai ma shegiya kamarta ne?”08036849036

Hada da ita
Hada da ita

Wani sabon ango ne matarsa ta bata masa rai, sai ya kawo kara wurin mahaifinsa, ya ce masa: “Baba, mata dai shegu ne, amma ban da innata.” To ashe shi ma baban nasa yana shan wahala wajen innar yaron, sai ya ce mata: “Hada da ita shegiya, akwai ma shegiya kamarta ne?”
08036849036