Hadarin masallaci: Har yanzu Saudiyya ba ta biya diyya ba –Hukumar Alhazai

Kusan shekara guda bayan aukuwar hadarin fadowar gugar gini da ya yi sanadiyyar rasuwar mahajjata sama da dari a masallacin harami na Makka da ke kasar Saudiyya, har yanzu hukumonin kasar ba su kai ga biyan diyya ga iyalan mamatan ba, kamar yadda hukumar alhazai ta kasa ta tabbatar wa Aminiya.