Hadarin mota ya ci mutum 10 masu zuwa wa’azi daga Jihar Kebbi
A ranar Asabar da ta gabata ce wasu matasa goma ’yan asalin karamar Hukumar Maiyama da ke Jihar Kebbi suka rasu sanadin hadarin mota a wani kauye da ke Birnin Gwari a Jihar Kaduna