Hadarin mota ya ci mutum 14 a Yobe

Wani mummunan hadarin mota da aka yi a gab da kauyen Daniski a karamar Hukumar Nangere a Jihar Yobe tsakanin wata bas samfurin Toyota (Homa) mai daukar mutum 18 da kara wa wata tirela da ke tsaye ya yi sanadin mutuwar mutum 14.