Hadarin mota ya kashe mutane 18 a Bauchi

A yau an samu mummunan hadarin mota a kauyen Jimin da ke karamar hukumar Darazo ta jihar Bauchi, inda mutane 18 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hadarin. Mutanen dai sun rasu ne lokacin da suke tafiya zuwa kasuwar Dukku ta jihar Gombe, yayin da hadarin ya faru akan hanyar Darazo zuwa garin Dukku. Hadarin ya […]

Hadarin mota ya kashe mutane 18 a Bauchi

A yau an samu mummunan hadarin mota a kauyen Jimin da ke karamar hukumar Darazo ta jihar Bauchi, inda mutane 18 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar hadarin.

Mutanen dai sun rasu ne lokacin da suke tafiya zuwa kasuwar Dukku ta jihar Gombe, yayin da hadarin ya faru akan hanyar Darazo zuwa garin Dukku.

Hadarin ya faru ne daidai lokacin da wata mota kirar Pick up ta dauko mutane 20 suka hadu da wata motar fasinjoji