Hadarin mota ya sake cin mutum 20 a kauyen Dazigau
Hadarin mota ya sake ci rayukan mutum 20 a gab da kauyen Dazigau da ke karamar Hukumar Nangere a Jihar Yobe yayin da ya bar mutum biyu da munanan raunuka a ranar Litinin da ta gabata.